Yadda Kwalliya Ummi Rahab Ranar Daurin Aurenta

Kalli videon yadda Kwalliyar Amarya Ummi Rahab Ranar Daurin Aurenta Cikin Shigar Amare, Yau Take Babba Rana A Garesu. Inda Lilin Baba Yayi WUFF! Da Ummi Rahab, MashaAllah Alhamdulillah.

Muna Ci Gaba Da Kawo Muku Shagulgulan Bikin Inda Yanzun Mun Sami Damar Kawo Muku Kwalliyar Amarya Data Dauka A Ranar Bikin. Amaryar Dai Ta Fito Cikin Shiga Mai Kyau, Inda Tayi Shiga Na Fararen Kaya Irin Na Amare.

Ga Video nan 👇🏻

Source: Hausamini.com.ng

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Back to top button