Labaria kannywood

Yadda Mahaifar Ummi Rahab suka cashewar wajen Bikinta

Kalli videon yadda iyayen Ummi Rahab da suke chashewa da rawa a wajen bikin yarinyar ta su.

Jaruma Ummi Rahab ba ta san mahaifiyarta da mahaifinta ba saboda mun kawo muku hoton bidiyon iyayenta.

Ummi rahab da ubangidanta Adam a Zango, wanda ake yiwa kallon ubanta, su shigar takun saka a kwanakin baya.

Haka yasa mutane suka fara korafin asalin iyayenta, suka fara tambayar shin tana da iyaye ko kuma daga sama ta fadi.

Mutane sun koka amma basu samu amsa daga Ummi Rahab ba sai dai suka gaji da

korafi sannan suka fara yada jita-jita cewa ta da iyaye, ta shiga baza.

Ga videon nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button