Labaria kannywood

Yadda Matar Izzar So Sukai Ziyarar Kabarin Nura Mustapha

Allahu Akbar! Kalla Video Yadda Jarumi Matar Izzar So Su Fasaha Da kuka A lokacin Sukai Ziyarar kabarin Marigayi Daraktan Mustapha Waye, Wanda Ya Rasu A Ranar Lahadi Uku Ga Watan Juli dubu Biyu Da Asirin Da biyu.

Anyi Jimamin Rashin Mai Mamaci, Wanda Yanzu Jarumin Matar Izzar So Da iyalansa Ne Ci Gaba Da Nuna Alhinin Rashin Mamacin.

Ga Suna yin Wadan Sukai Ziyarar Kabarin Mamaci Su Hada Hajiya Izzar So ( Aisha

Najamu) ,Karima ( khadija Yobe) Da Sauran jarumar Matar Ne Cikin Shirin Ne Izzar So.

Nura Mustapha Waye Mutane Mai Son Addinni Musulunci kuma Mai Son Manzon Allah S.A.W. Wanda Kowa Ya Shaidar Wajen Son Manzon Annabi Muhammad S.A.W.

Ga videon nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button