Labarai

Yadda Mutane Suyi Da Wanda Ake Dauka Yana Lalata Da Mahaukaciya Domin Yin Kudi Tsafi

Kuna Da Labarin Yadda Mutane Suyi Ma Wadda Aka Kama Ta Hanyar Yi Masa Video Yana Lalata Da Mahaukaciya Domin Neman Abun Duniya.

Rahotanni su bayyana cewa, ba a kama mutumin ba, amma an fitar da faifan bidiyon

nasa, lamarin da ya jefa mutane da dama cikin fargaba. Wasu sun koka kan wanda ya

dauki bidiyon da kuma dalilin da ya sa ba su kai rahoto ga ‘yan sanda ba.

Idan kuna bibiyar wannan gidan yanar gizon tun shekara da ta gabata mun samu irin

wannan rahoto wanda kuma ya kai ga cafke wanda ya aikata laifin kuma an kai shi kotu.

Hukuncin da kotun ta yanke ya samu karbuwa daga wajen jama’a da dama kuma

ta kawo raguwar aitaka laifuka a kasar. Me ya sa bayan an sake gano wanda ya aikata laifin ba a kama shi ba, sai jama’a ke korafin akai? Ba daidai ba ne a kama shi a kai shi wurin ‘yan sanda.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button