Labaria kannywood

Yadda Rayuwar Jaruman Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film

A yau mun kawo muku labarin fitacciyar jarumar kannywood Hauwa Waraka wadda ta yi fice a fagen fina-finai a kasarta Najeriya da sauran kasashen Afirka.

Wacece Hauwa Waraka? Shahararriyar ‘yar wasan kannywood kuma ‘yar kasuwa Hauwa

Abubakar wacce aka fi sani da suna Hauwa waraka jaruma ce mai hazaka kuma cikakkar

jarumar kannywood amma wasu na ganin ta a matsayin mace mara kunya wadda a zahiri

ta bayyana cewa ba ita ba ce.

An haife ta a garin Jos kuma ta girma a jihar Kano kafin ta koma Jos inda ta yi aure. Daga baya ta koma jihar Kano inda ta zauna bayan aurenta wanda ya rabu da saki. Ta fito a masana’antar fina-finan Hausa ta kannywood amma jarumar ta shafe shekara da shekaru ba a ganta ba.

Kwanakin baya an gan ta a cikin wannan shahararren fim din ( Gidan Badamasi) kuma daga baya ake cire ta daga wannan fim din.Tun a wancan lokacin ba gan ta ba sai wannan bidiyon da muka samu Hauwa Waraka ta yi wani Muhimmin bayani cikin wannan bidiyo da ta fitar.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button