Labaria kannywood

Yadda Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba Day 1 Kamu

Kalli videon yadda Shagalin Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba An Tara Manyan Mawaka da Kuma Sauran Jarumai Na

Masana’antar Kannywood da Suke Taka Rawar Gani Manya da Kanana.

A yau ne dai ranar 18/07/2022, ake sa ran za’a daura auren jarumar wanda ake saka ran manyan jarumai da masu bada umarni zasu

halarci wajan wannan daurin auren domin taya abokin aikinsu murnar shiga sabuwar rayuwa.

A cikin wanna bidiyon, amaryar ta yi rawar gani sosai, kuma masoyanta sun yi matukar kaduwa domin sun jefa mata kudi sosai a

lokacin da take rawa wanda al’adar hausawa ya zama abin girmamawa ga ma’aurata.

Ga videon nan👇👇👇👇👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button