Yadda Tana Jego Ta Kama Mijin Ta Da Mahaifiyar Ta Suna Lalata A Cikin Gidan Ta
A’ yau samu muku wani labarai wata mata da mahaifiyarta tayi mata abinda ta gummace ta kashe ta shine yin lalata da Mijinta:
Mun samu cikakken rahoto kan wata mata da ta kama mijinta da mahaifiyarta bisa zina
a gidanta mun samu shaida daga babban malamin addini Dr Abdullahi Gadon Kaya.
A cikin wata lacca da Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya gabatar, ya ja hankalin al’umma kan gurbatar zamani da
yawaitar rashin tsoron Allah a cikin al’umma da sauran labarai marasa dadi da ke faruwa a kwanakin nan amma abin da ya fi tayar da
hankali shi ne labarin da ya bayar na yadda muka kasance.
Aka kawo batun wata mata da ta kama mijinta a gidanta yana lalata da mahaifiyarta inda ta gan su da ido, abin da Hausawa ke
cewa turmi.
A cikin bidiyon da muka samu Dr. Abdullah Gadon kaya ya bayyana yadda wanna musiba ta faru da kuma yadda za mu kare
kanmu daga sake faruwa a nan gaba. Allah ka rabamu da mummanar kadara. Ameen
Ga Ciakken Bidiyon kama haka daga Tsakar Gida.
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.