Labarai

Yadda Wani Magidanci Ya Dauko Budurwa A Matsayin ‘ Yar Aikin Gidansu

Shi dai wannan magidanci ya mai bamu  labari ya nemi mu boye sunansa abun bai masa dadi ba.

Wani Magidanci ne saboda yadda yake jin dadin zina da budurwa sa datace masa

bazata iya aurensa ba suke yanke shawarar dawuwa gidansa a matsayin ‘ yar aiki domin

su ci gaba da Lalacewa kamin Lokacin aurenta yayi.

Yarinyar da akece tazo karatun ne a garin da magidanci yake.

Ta dawo gidansa ne a matsayin yar aiki kuma mai zuwa makaranta. Idan matarsa ta karbata tsakani da Allah ashe idan dare yayi ko idan ta fita aiki ko unguwa minji ke raba kwana da ita.

Sai dai dubun su ya cika ne bayan da kanwar natar maigidan ta kama mijin yarta da ‘ yar aikin basaje turmi da tabarya.

Sai dai saboda matsayinsa a garin anyi kokarin danne maganar tare da tausa ita

matar tasa data hakura domin rufawa minji nata asiri.

Idan kece zaki rufa ki ci gaba da zama da shi ku dai zaku yi uwar watsi dashi ne.

Kamin ki amsa wannan tambayar kada ki  manta suna da yara 5 kuma manya.

Source: Tonga Abdul Tanga

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button