NEWS

Yadda Wasu Matasan Musulmai Suka Yi Dawainiyar Jinyar Abokinsu Kirista Har Zuwa Lokacin Jana’izarsa Bayan Ya Mutu A Jos

Wani Matashi Mai Suna Isaac Adamu Ya Mutu A Ranar 5 Ga Watan Yuli Bayan Fama Da Rashin Lafiya. Mazaunin Unguwar Dadin Kowa Ne Dake Garin Jos Jihar Filato. Jiridan Rariya Ta Ruwaito.

Tuni Aka Yi Jana’izarsa A Makabartar COCIN Dake Kangang.

Saidai Wani Darasin Dauka A Mutuwar Isaac Shine Lokacin Da Yake Kan Jinya, Abokinsa Wadanda Yawaci Musulmai Ne Su Kasance Tare Da Shi A Koda Yaushe Sun Dinga Bada Gudunmawar Kudin Jinyasa A Asibiti, Haka Ma Bayan Mutuwar Su Abokan Nasa Musulmai Su Tallafawa Mahaifiyarsa Har Aka Kammala Jana’izarsa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button