Labarai

Yadda Wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijinta Azzakari Saboda Zai Kara Aure

A yau mun samu cikakken rahoto kan wata mata da miji, kusan shekara guda kenan

wannan labari yana yawo a shafukan sada zumunta saboda babu hujja. Shi ya sa ba mu kawo shi ba sai yau bayan mun samu shaida.

Wannan rahoto ne na wata mata da ta yi yunkurin kashe mijinta ta hanyar cire azzakarinsa saboda zai kara aure.

Yana nufin zai kawo kishiya, kuma ta fi son zama ita kadai a gidan mijinta, ba ta son

kishiya ta iya yin komai don kada ta zauna da kishiya.

Bayan ta kasa cire azzakarin mijinta sai aka tambaye ta dalilin da yasa take kokarin cire azzakarin mijinta kuma ta san ko ta cire.

Ta ce ” domin ya ce sai ya kara aure kuma ba ta san ko ta cire azzakarinsa ba zai mutu.”

Daga baya mun samu rahoton cewa matar tana hannun ‘yan sanda ana tuhumarta da yunkurin kisan kai.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka 👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button