Labaria kannywood
Yadda Wata Mata Ta Yiwa Ummi Rahab Addu’ar A Gaban Kaba’ah Bisa Makiya Aurenta
Yadda Wata Mata Masoyin Ummi Rahab Da Angonta Lilin Baba Tayi Masu Addu’a A Gaban Kaba’ah Domin Samun Zaman Lafiya Cikin Rayuwar Auren Su.
Babu Shakka Ummi Rahab Tareda Mijin Ta Wato Lilin Baba Sunji Dadi Matuka Na
Wannan Addu’a da Wannan Bawan Allah Yayi Masu Inda Ya Roka Masu Allah Akan.
Allah Yabasu Zaman Lafiya Sannan Ya Tsare Su Daga Makiya Yabasu Nasara A Cikin
Rayuwar Auren Su Sannan yakade Duk Wata Fitina Dake Ciki.
Ga Video nan.
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.