Labaria kannywood
Yanzu-Yanzu: Kai Tsaye Lokacin Da Ake Sallatar Gawar Darakta Fin Din Izzar So Wato Nura Mustapha Waye.
A Yau Mun Samu Labaria Mara Dadi Daga Manyan karuman Kannywood ( Izzar So) Lawan Ahmed Ya Bayyana A Shafinsa Na Instagram Cewa Darektan Dim Fin ( Izzar So) Ya Rasu A Yau.
Nura Mustapha waye shi ne darakta wanda ya shahara da yadda wannan gagarumin
dogon fim wato ( Izzar So) Nura Mustapha waye ya kasance daya daga cikin manyan masoya Annabi Muhammad S.A.W.
Har Yanzun dai ba mu gano musabbabin mutuwarsa ba amma za mu ci gaba da
bincike kuma da zarar mun gano za mu ji ta bikinmu.
Daga shafin mu NaijaSmart.Com.Ng
Allah ya gabata masa yasa ya huta.
Ga Ciakken Bidiyon kama haka daga Tsakar Gida
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.