NEWS

Yanzu-Yanzu: Matar Garzali Miko Ta Haifa Mishi Sanatalelen Jeriri Yau.

Masha Allah Yau An Haifawa Garzali Miko Dan Jariri Da Namiji Inda Garzali Miko Ya Sanar da Masoyan Sa Domin Sutaya Sa Farin Ciki.

Jarumin dai ya wallafa hotunan nasa tareda na jaririn nasa da aka haifa masa a shafinsa na Instagram.

Alamu a fuskar jarumin ya nuna irin farin cikin dayake ciki dakuma irin nishadin dayake ciki ba wannan kyautar da Allah yayi masa.

Ga Video nan 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button