Labaria kannywood

Zafafan Hotunan Jarumar Hausa Ta Afirka Rahama Sadau A Nahiyar Turia.

Fitacciyar jarumar ne shirin fina-finan na kannywood Rahama Sadau dai yanzu na daga manya-manyan jarumai mata a Najeriya dama Afirka baki daya.

A ‘ yan watanin daya gabata jarumar ta samu nasarar fara fitowa a fina-finai kasar Indiya wato Bollywood.

Jarumar dai na daya daga cikin jaruman da babu yasu a wannan karni inda takejin yaruka kusan hudu wanda suka hada da; indiyanci, Hausa, Ingilishi da kuma larabci.

Domin bunkasa rayuwar marayu, jarumar ta sadaukar da kudaden da ta samu a sabon film dinta na NADEEYA ga wasu marayu domin a taimaki rayuwarsu.

Ga Hotunan Kama Haka..

 

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button